News
Allah Sarki Rayuwa! Anga Wata Mata Tana Wanke Abincin Da Aka Zubar Don Samun Abinda Zasuci A Gida
Allah sarki yadda aka ga wata baiwar Allah tana wanke shinkafar da aka zubar da ita a kasa tana dauraye ta domin kaiwa baka.
Wannan abu ya bai wa jama’a da yawa tausayi ganin yadda dan Nigeria ne acikin wannan halin ya kama ta ace shuwa ganni suna duban jama’ar da suke mulka domin kuwa akwai hakkin jama’a akan su.
Lallai ana cikin akwai dumbin jama’a da suke fama da kaka ni kayi a wannan lokacin a fadin kasar nan shin daga ina wannan matsalar take lallai ya kama ta mu koma ga Allah domin ne man sauki.