News

Allahu Akbar Kalli Jerin Jaruman Kannywood (20) da Suka rasu tare da Shekarun da Suka rasu

Allah Sarki Wannan Suna Jerin wasu daga cikin Fitattun Jaruman Kannywood da Suka rasu , wasu sun rasu Sanadiyyar hadarin mota a yayinda wasu kuma Sanadiyyar Gajeriyar rashin lafiya.

Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen, Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

Kalli Cikakken vedion anan 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button