News
Bayyanar Bidiyon Amaryar Sheikh Kabiru Gombe a Tiktok ya Jawowa Izalah Abun Magana
Wani fefen bidiyo daya bulla a shafin sada zumunta na Tiktok,an gano Sheikh Kabiru Gombe tare da Amaryar sa a wajen cin Abinci,sai dai mutane sunyi ca akai tare da nuna rashin jin dadin bayyanar bidiyon a Sahar.
Mutane da dama sun bayyana ra’ayoyin su akan hakan.
Ga bidiyon anan kasa:
Kalli bidiyon anan