News

Bidiyon Jarumi Ibrahim Maishunku Tare da Babbar Diyarsa ta Cikinsa

Jarumi Ibrahim Mai Shinku Tare Da Diyarsa Ta Cikinsa Mai Suna Amal, Mai Shunkun Dai Tsoho Ne Kuma Babban Jarumi A Masana’antar KannyWood.

Wallafa Hotunan Keda Wuya Sai Aka Dinga Bayyana Ra’ayoyi Daban Daban. Inda Wasu Da Yawa Suka Mishi Shida Diyar Tashi Fatan Alkairi.

Wasu Kuma Suka Nuna Rashin Dacewar Yin Hoton. Domin Su A Ganinsu Babu Dacewa Ya Rungumi Diyar Tashi.

Ga Dai Hotunan Tare Da Videonsu Anan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button