News
Gaskiyar Cutar Dake Damun Sayyada Sadiya Haruna Tana Bukatar Addu’arku
Uwar gidan Gfresh Sadiya Haruna tana Bukatar Addu’ar Jama’a Kan rashin lafiyar da take fama da ita.
Sayyada sadiya haruna Uwar gidan mawaki Gfresh Al’amin tana Bukatar Addu’ar mutane Sanadiyyar rashin lafia da take fama da ita, ta bayyana hakan ne a Shafin ta na Instagram.