News
Gwanin Sha’awa Kalli Hotunan Tsohuwar Jarumar Kannywood Zainab Raga Tare Da Babbar Diyarta Ta Cikinta
Masha’Allah Wannan itace Tsohuwar Jarumar Kannywood Zainab raga tare da babbar Diyarta, Duk da cewa Jarumar Yanzu tayi Aure a Karo na biyu amma ta haifi diyar tata tun a Aure na farko da tayi.
Ga Hotunan Jarumar tare da Yar tata.