News
Jaruman Kannywood 5 wanda rayuwarsu ta zama abar tausayi kuma wa’azi ga Sauran masu tashe a yanzu
Allah Sarki wasu Fitattun Jaruman Kannywood kenan wanda Rasuwar su ta kasance abar tausayi kuma abin a taimakamawa, Kamar dai yadda kowa ya sani jaruma Ladi mutu karaba ta riga ta rigamu gidan gaskiya amma kafin rasuwar ta tasha fama da rashin lafia.
Akwai sauran jarumai wanda shiga mugun hali a Masana’antar Kannywood wanda saida takaiga an taimakesu kamar irinsu Sani idris moda, marigayi sani garba sk da sauran su.
Ku kalli cikakken vedion abinda ya faru dasu.