News
Jerin Matan Kannywood 15 da Suka Bar Harkar Fim Sukayi Aure a Shekarar Suka Zauna A DaKIN Mijinsu
Wannan Sune Jerin Fitattun Jaruman Kannywood mata da sukayi Aure acikin shekarar 2021 zuwa 2024, Kusan dai a iya cewa jaruma maryam Waziri itace ta farko data fara yin Aure alokacin da take tsaka da tashe a Masana’antar ta Kannywood.
Daga ita sai jaruma Saima Muhammad duk da cewa ba shine aurenta na farko ba, sai Jaruma Hafsat Idris, Aisha Tsamiya da dai Sauran su.
Wannan dai a iya cewa jaruman matan Sun fara gajiya da irin Shagube da jama’a sukeyi masu akan cewa basa son yin Aure, idan ma sunyi basa son zama
Kalli jerin Vedion Matan anan