News

Kalli Wasu Jaruman Kannywood (30) Na Farko Wanda Sukafi Kowa Dadewa Suna Hakar Fim da Finafinan da Suka Fara Fitowa

Barka da zuwa wannan shafi namu wanda yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood.
A yau kuma munzo maku da Wasu Jerin Jaruman Kannywood Har guda Talatin Wanda kusan sune jarumai na farko a Masana’antar Kannywood wanda sukayi fice a idon duniya.

Kuma har yanzu wasun su suna nan suna wannan harka, Domin kallon Cikakken vedion danna akan faifan dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button