News

Tofah Karon Farko An Samu Matar Data Biyawa Kishiyarta Kudin Zuwa Makkah

Masha Allah bidiyan matar da tabiyawa kishiyar ta kudin zuwa makkah bidiyan yafara tirandin a social media menene ra’ayinku.

Da yawan mutane bidiyan nan ya basu mamaki sosai amma sai dai wani abu da basu sani ba shine auran da dana yanzu kowa yasan ba iri daya ne ba domin da sai ai auran mace batasan saurayin ba.

Ga bidiyan anan kasa domin kugani kuma kuji abun sa yake faruwa za kuji duk yadda abu buwan suka faru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button