News

Yadda Dattijo Ya Fashe Da Kuka Lokacin Da Aka Dauki Nauyin Kaishi Asibiti Da Saya Masa Kayan Abinci

Dattijo Yafashe Da Kuka 😭 Yayinda yaji an Dauki Nauyin Kaishi Asibiti Tare Da Siyamasa Kayan Abinci idan kai mai saurin kukane kar kashiga.

Wannan bawan Allah yaji dadin abun da yafaru dashi sosai domin kuwa wani lokacin ba iya bakin ciki ne yake sawa ayi kuka ba kamar dai yadda zaku gani a wannan bidiyan duk da bashi da lafiya amma Bama tinin kukun rashin lafiyar ne ga bidiyan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button