News
Yadda Wani Ma’aikaci Yayi Sujjada Lokacin Da Gwamna Abba Gida Gida Ya Gwangwajesu Da Kayan Abinci Na Azumi
Abba Gida Gida ya bawa dukkanin messengers da Direbobi da masu Gadi da sauran ma’aikata na gidan Gwamnatin jihar Kano kayan Abinci da Kudi Cefane wajen karba kalli yanda wani ya zube kasa tsabar farin ciki da jin dadi yayi sujjada ga mahalaccin sa.
Allah yanda Abba Gida Gida yasa farin ciki a zuciyar wan nan bawan naka shima ka faran tawa masa, ka bashi ikon kyautatawa al’umar jihar Kano.